LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA 1.0

LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA 1.0

ABUBAKAR SADIK SALIHU – Freeware – Android
最新版本
1.0
安全安装

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka. Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim na addu’o’i cikin harshen Hausa.

Domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.

Ina kuma aiki kan update a yanzu dan ya zama daidai da app din, na Hajj da Umrah domin dada saukaka shi ga mai karatu.

概述

LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA 是在由ABUBAKAR SADIK SALIHU开发类别 Education Freeware 软件。

最新版本是 LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA 的 1.0 2024/05/14 上释放。 它最初被添加到我们的数据库 2024/05/14 上。

LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA 在下列操作系统上运行: Android。

LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA 已不被评为由我们用户尚未。

截图(点击查看大)

安全和免费下载UpdateStar检查

保持最新
与UpdateStar免费。

评测

Calibre Calibre
使用 Calibre 轻松组织和管理您的电子书库。
Ubisoft Connect Ubisoft Connect
Ubisoft Connect:使用 Ubisoft 的官方平台增强您的游戏体验
MiniTool Partition Wizard Free MiniTool Partition Wizard Free
使用 MiniTool Partition Wizard Free 轻松管理您的磁盘分区
AOMEI Backupper AOMEI Backupper
AOMEI Backupper:可靠的备份和恢复解决方案
EASEUS Data Recovery Wizard EASEUS Data Recovery Wizard
使用 EASEUS 数据恢复向导轻松恢复丢失的数据。
Rockstar Games Launcher Rockstar Games Launcher
使用 Rockstar Games Launcher 简化您的 Rockstar 游戏体验!
当前时事通讯